×

Kuma ka cẽ wa bãyiNa, su faɗi kalma* wadda take mafi kyau. 17:53 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Isra’ ⮕ (17:53) ayat 53 in Hausa

17:53 Surah Al-Isra’ ayat 53 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 53 - الإسرَاء - Page - Juz 15

﴿وَقُل لِّعِبَادِي يَقُولُواْ ٱلَّتِي هِيَ أَحۡسَنُۚ إِنَّ ٱلشَّيۡطَٰنَ يَنزَغُ بَيۡنَهُمۡۚ إِنَّ ٱلشَّيۡطَٰنَ كَانَ لِلۡإِنسَٰنِ عَدُوّٗا مُّبِينٗا ﴾
[الإسرَاء: 53]

Kuma ka cẽ wa bãyiNa, su faɗi kalma* wadda take mafi kyau. Lalle ne Shaiɗan yanã sanya ɓarna a tsakãninsu. Lalle ne Shaiɗan ya kasance ga mutum, maƙiyi bayyanan ne

❮ Previous Next ❯

ترجمة: وقل لعبادي يقولوا التي هي أحسن إن الشيطان ينـزغ بينهم إن الشيطان, باللغة الهوسا

﴿وقل لعبادي يقولوا التي هي أحسن إن الشيطان ينـزغ بينهم إن الشيطان﴾ [الإسرَاء: 53]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma ka ce wa bayiNa, su faɗi kalma* wadda take mafi kyau. Lalle ne Shaiɗan yana sanya ɓarna a tsakaninsu. Lalle ne Shaiɗan ya kasance ga mutum, maƙiyi bayyanan ne
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma ka ce wa bayiNa, su faɗi kalma wadda take mafi kyau. Lalle ne Shaiɗan yana sanya ɓarna a tsakaninsu. Lalle ne Shaiɗan ya kasance ga mutum, maƙiyi bayyananne
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma ka cẽ wa bãyiNa, su faɗi kalma wadda take mafi kyau. Lalle ne Shaiɗan yanã sanya ɓarna a tsakãninsu. Lalle ne Shaiɗan ya kasance ga mutum, maƙiyi bayyananne
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek