Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 54 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿رَّبُّكُمۡ أَعۡلَمُ بِكُمۡۖ إِن يَشَأۡ يَرۡحَمۡكُمۡ أَوۡ إِن يَشَأۡ يُعَذِّبۡكُمۡۚ وَمَآ أَرۡسَلۡنَٰكَ عَلَيۡهِمۡ وَكِيلٗا ﴾
[الإسرَاء: 54]
﴿ربكم أعلم بكم إن يشأ يرحمكم أو إن يشأ يعذبكم وما أرسلناك﴾ [الإسرَاء: 54]
Abubakar Mahmood Jummi Ubangijinku ne Mafi sani game da ku. Idan Ya so, zai yi muku rahama, ko kuwa idan Ya so zai azabtaku. Kuma ba Mu aika ka kana wakili a kansu ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Ubangijinku ne Mafi sani game da ku. Idan Ya so, zai yi muku rahama, ko kuwa idan Ya so zai azabtaku. Kuma ba Mu aika ka kana wakili a kansu ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Ubangijinku ne Mafi sani game da ku. Idan Ya so, zai yi muku rahama, kõ kuwa idan Yã so zai azabtãku. Kuma ba Mu aika ka kanã wakĩli a kansu ba |