Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 55 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿وَرَبُّكَ أَعۡلَمُ بِمَن فِي ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِۗ وَلَقَدۡ فَضَّلۡنَا بَعۡضَ ٱلنَّبِيِّـۧنَ عَلَىٰ بَعۡضٖۖ وَءَاتَيۡنَا دَاوُۥدَ زَبُورٗا ﴾
[الإسرَاء: 55]
﴿وربك أعلم بمن في السموات والأرض ولقد فضلنا بعض النبيين على بعض﴾ [الإسرَاء: 55]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Ubangijinka ne Mafi sani game da wanda yake a cikin sammai da ƙasa. Kuma lalle ne, haƙiƙa, Mun fifita sashen Annabawa a kan sashe kuma Mun bai wa Dawuda zabura |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Ubangijinka ne Mafi sani game da wanda yake a cikin sammai da ƙasa. Kuma lalle ne, haƙiƙa, Mun fifita sashen Annabawa a kan sashe kuma Mun bai wa Dawuda zabura |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Ubangijinka ne Mafi sani game da wanda yake a cikin sammai da ƙasa. Kuma lalle ne, haƙĩƙa, Mun fĩfĩta sãshen Annabãwa a kan sãshe kuma Mun bai wa Dãwũda zabũra |