Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 56 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿قُلِ ٱدۡعُواْ ٱلَّذِينَ زَعَمۡتُم مِّن دُونِهِۦ فَلَا يَمۡلِكُونَ كَشۡفَ ٱلضُّرِّ عَنكُمۡ وَلَا تَحۡوِيلًا ﴾
[الإسرَاء: 56]
﴿قل ادعوا الذين زعمتم من دونه فلا يملكون كشف الضر عنكم ولا﴾ [الإسرَاء: 56]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Ku kirayi waɗanda kuka riya, baicinSa." To, ba su mallakar kuranyewar cuta daga gare ku, kuma haka juyarwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Ku kirayi waɗanda kuka riya, baicinSa." To, ba su mallakar kuranyewar cuta daga gare ku, kuma haka juyarwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Ku kirãyi waɗanda kuka riya, baicinSa." To, ba su mallakar kuranyẽwar cũta daga gare ku, kuma haka jũyarwa |