Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 58 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿وَإِن مِّن قَرۡيَةٍ إِلَّا نَحۡنُ مُهۡلِكُوهَا قَبۡلَ يَوۡمِ ٱلۡقِيَٰمَةِ أَوۡ مُعَذِّبُوهَا عَذَابٗا شَدِيدٗاۚ كَانَ ذَٰلِكَ فِي ٱلۡكِتَٰبِ مَسۡطُورٗا ﴾
[الإسرَاء: 58]
﴿وإن من قرية إلا نحن مهلكوها قبل يوم القيامة أو معذبوها عذابا﴾ [الإسرَاء: 58]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma babu wata alƙarya face, Mu ne masu halaka ta a gabanin Ranar ¡iyama ko kuwa Mu masu azabta ta ne da azaba mai tsanani. Wancan ya kasance a cikin littafi rubutacce |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma babu wata alƙarya face, Mu ne masu halaka ta a gabanin Ranar ¡iyama ko kuwa Mu masu azabta ta ne da azaba mai tsanani. Wancan ya kasance a cikin littafi rubutacce |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma bãbu wata alƙarya fãce, Mu ne mãsu halaka ta a gabãnin Rãnar ¡iyãma kõ kuwa Mũ mãsu azãbta ta ne da azãba mai tsanani. Wancan ya kasance a cikin littãfi rubũtacce |