Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 59 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿وَمَا مَنَعَنَآ أَن نُّرۡسِلَ بِٱلۡأٓيَٰتِ إِلَّآ أَن كَذَّبَ بِهَا ٱلۡأَوَّلُونَۚ وَءَاتَيۡنَا ثَمُودَ ٱلنَّاقَةَ مُبۡصِرَةٗ فَظَلَمُواْ بِهَاۚ وَمَا نُرۡسِلُ بِٱلۡأٓيَٰتِ إِلَّا تَخۡوِيفٗا ﴾
[الإسرَاء: 59]
﴿وما منعنا أن نرسل بالآيات إلا أن كذب بها الأولون وآتينا ثمود﴾ [الإسرَاء: 59]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma babu abin da ya hana Mu, Mu aika da ayoyi face saboda mutanen farko sun ƙaryata game da su. Kuma Mun bai wa Samudawa taguwa, aya bayyananna, sai suka yi zalunci game da ita. Kuma ba Mu aikawa da ayoyi face domin tsoratarwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma babu abin da ya hana Mu, Mu aika da ayoyi face saboda mutanen farko sun ƙaryata game da su. Kuma Mun bai wa Samudawa taguwa, aya bayyananna, sai suka yi zalunci game da ita. Kuma ba Mu aikawa da ayoyi face domin tsoratarwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma bãbu abin da ya hana Mu, Mu aika da ãyõyi fãce sabõda mutãnen farko sun ƙaryata game da su. Kuma Mun bai wa Samũdãwa tãguwa, ãyã bayyananna, sai suka yi zãlunci game da ita. Kuma bã Mu aikãwa da ãyõyi fãce dõmin tsõratarwa |