Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 7 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿إِنۡ أَحۡسَنتُمۡ أَحۡسَنتُمۡ لِأَنفُسِكُمۡۖ وَإِنۡ أَسَأۡتُمۡ فَلَهَاۚ فَإِذَا جَآءَ وَعۡدُ ٱلۡأٓخِرَةِ لِيَسُـُٔواْ وُجُوهَكُمۡ وَلِيَدۡخُلُواْ ٱلۡمَسۡجِدَ كَمَا دَخَلُوهُ أَوَّلَ مَرَّةٖ وَلِيُتَبِّرُواْ مَا عَلَوۡاْ تَتۡبِيرًا ﴾
[الإسرَاء: 7]
﴿إن أحسنتم أحسنتم لأنفسكم وإن أسأتم فلها فإذا جاء وعد الآخرة ليسوءوا﴾ [الإسرَاء: 7]
Abubakar Mahmood Jummi Idan kun kyautata, kun kyautata domin kanku, kuma idan kun munana to dominsu. Sa'an nan idan wa'adin na ƙarshe* ya je, (za su je) domin su baƙanta fuskokinku, kuma su shiga masallaci kamar yadda suka shige shi a farkon lokaci, kuma domin su halakar da abin da suka rinjaya a kansa, halakarwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Idan kun kyautata, kun kyautata domin kanku, kuma idan kun munana to dominsu. Sa'an nan idan wa'adin na ƙarshe ya je, (za su je) domin su baƙanta fuskokinku, kuma su shiga masallaci kamar yadda suka shige shi a farkon lokaci, kuma domin su halakar da abin da suka rinjaya a kansa, halakarwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Idan kun kyautata, kun kyautata dõmin kanku, kuma idan kun mũnana to dõmĩnsu. Sa'an nan idan wa'adin na ƙarshe ya jẽ, (za su je) dõmin su baƙanta fuskokinku, kuma su shiga masallaci kamar yadda suka shige shi a farkon lõkaci, kuma dõmin su halakar da abin da suka rinjaya a kansa, halakarwa |