Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 63 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿قَالَ ٱذۡهَبۡ فَمَن تَبِعَكَ مِنۡهُمۡ فَإِنَّ جَهَنَّمَ جَزَآؤُكُمۡ جَزَآءٗ مَّوۡفُورٗا ﴾
[الإسرَاء: 63]
﴿قال اذهب فمن تبعك منهم فإن جهنم جزاؤكم جزاء موفورا﴾ [الإسرَاء: 63]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "Ka tafi. Sa'an nan wanda ya bi ka daga gare su, to, Jahannama ce sakamakonku, (Mu ba ku shi) sakamako cikakke |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Ka tafi. Sa'an nan wanda ya bi ka daga gare su, to, Jahannama ce sakamakonku, (Mu ba ku shi) sakamako cikakke |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Ka tafi. Sa'an nan wanda ya bĩ ka daga gare su, to, Jahannama ce sakamakonku, (Mu ba ku shi) sakamako cikakke |