Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 64 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿وَٱسۡتَفۡزِزۡ مَنِ ٱسۡتَطَعۡتَ مِنۡهُم بِصَوۡتِكَ وَأَجۡلِبۡ عَلَيۡهِم بِخَيۡلِكَ وَرَجِلِكَ وَشَارِكۡهُمۡ فِي ٱلۡأَمۡوَٰلِ وَٱلۡأَوۡلَٰدِ وَعِدۡهُمۡۚ وَمَا يَعِدُهُمُ ٱلشَّيۡطَٰنُ إِلَّا غُرُورًا ﴾
[الإسرَاء: 64]
﴿واستفزز من استطعت منهم بصوتك وأجلب عليهم بخيلك ورجلك وشاركهم في الأموال﴾ [الإسرَاء: 64]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ka rikitar da wanda ka sami iko a kansa, daga gare su, da sautinka, kuma ka yi hari a kansu da dawakinka da dakarunka kuma ka yi tarewa da su a cikin dukiyoyi da ɗiya, kumaka yi musu wa'adi. Alhali kuwa Shaiɗan ba ya yi musu wa'adin kome face da ruɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ka rikitar da wanda ka sami iko a kansa, daga gare su, da sautinka, kuma ka yi hari a kansu da dawakinka da dakarunka kuma ka yi tarewa da su a cikin dukiyoyi da ɗiya, kumaka yi musu wa'adi. Alhali kuwa Shaiɗan ba ya yi musu wa'adin kome face da ruɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ka rikitar da wanda ka sãmi ĩko a kansa, daga gare su, da sautinka, kuma ka yi hari a kansu da dawãkinka da dãkãrunka kuma ka yi tãrẽwa da su a cikin dũkiyõyi da ɗiyã, kumaka yi musu wa'adi. Alhãli kuwa Shaiɗan bã ya yi musu wa'adin kõme fãce da ruɗi |