Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 66 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿رَّبُّكُمُ ٱلَّذِي يُزۡجِي لَكُمُ ٱلۡفُلۡكَ فِي ٱلۡبَحۡرِ لِتَبۡتَغُواْ مِن فَضۡلِهِۦٓۚ إِنَّهُۥ كَانَ بِكُمۡ رَحِيمٗا ﴾
[الإسرَاء: 66]
﴿ربكم الذي يزجي لكم الفلك في البحر لتبتغوا من فضله إنه كان﴾ [الإسرَاء: 66]
Abubakar Mahmood Jummi Ubangijinku ne Yake gudanar da jirgi a cikin teku, domin ku nema daga falalarSa. Lalle ne Shi, Ya kasance a gare ku Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Ubangijinku ne Yake gudanar da jirgi a cikin teku, domin ku nema daga falalarSa. Lalle ne Shi, Ya kasance a gare ku Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Ubangijinku ne Yake gudãnar da jirgi a cikin tẽku, dõmin ku nema daga falalarSa. Lalle ne Shĩ, Yã kasance a gare ku Mai jin ƙai |