Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 65 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿إِنَّ عِبَادِي لَيۡسَ لَكَ عَلَيۡهِمۡ سُلۡطَٰنٞۚ وَكَفَىٰ بِرَبِّكَ وَكِيلٗا ﴾
[الإسرَاء: 65]
﴿إن عبادي ليس لك عليهم سلطان وكفى بربك وكيلا﴾ [الإسرَاء: 65]
| Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne bayiNa, ba ka da wani ƙarfi a kansu. Kuma Ubangijinka Ya isa Ya zama wakili |
| Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne bayiNa, ba ka da wani ƙarfi a kansu. Kuma Ubangijinka Ya isa Ya zama wakili |
| Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne bãyiNa, bã ka da wani ƙarfi a kansu. Kuma Ubangijinka Ya isa Ya zama wakĩli |