Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 75 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿إِذٗا لَّأَذَقۡنَٰكَ ضِعۡفَ ٱلۡحَيَوٰةِ وَضِعۡفَ ٱلۡمَمَاتِ ثُمَّ لَا تَجِدُ لَكَ عَلَيۡنَا نَصِيرٗا ﴾
[الإسرَاء: 75]
﴿إذا لأذقناك ضعف الحياة وضعف الممات ثم لا تجد لك علينا نصيرا﴾ [الإسرَاء: 75]
Abubakar Mahmood Jummi A lokacin, lalle ne, da Mun ɗanɗana maka ninkin azabar rayuwa da ninkin azabar mutuwa, sa'an nan kuma ba za ka sami mataimaki ba a kanMu |
Abubakar Mahmoud Gumi A lokacin, lalle ne, da Mun ɗanɗana maka ninkin azabar rayuwa da ninkin azabar mutuwa, sa'an nan kuma ba za ka sami mataimaki ba a kanMu |
Abubakar Mahmoud Gumi A lõkacin, lalle ne, dã Mun ɗanɗana maka ninkin azãbar rãyuwa da ninkin azãbar mutuwa, sa'an nan kuma bã zã ka sãmi mataimaki ba a kanMu |