×

Kuma lalle ne, sun* yi kusa, haƙĩƙa, su tãyar da hankalinka daga 17:76 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Isra’ ⮕ (17:76) ayat 76 in Hausa

17:76 Surah Al-Isra’ ayat 76 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 76 - الإسرَاء - Page - Juz 15

﴿وَإِن كَادُواْ لَيَسۡتَفِزُّونَكَ مِنَ ٱلۡأَرۡضِ لِيُخۡرِجُوكَ مِنۡهَاۖ وَإِذٗا لَّا يَلۡبَثُونَ خِلَٰفَكَ إِلَّا قَلِيلٗا ﴾
[الإسرَاء: 76]

Kuma lalle ne, sun* yi kusa, haƙĩƙa, su tãyar da hankalinka daga ƙasar, dõmin su fitar da kai daga gare ta. Kuma a lõkacin, bã zã su zauna ba a kan sãɓãninka fãce kaɗan

❮ Previous Next ❯

ترجمة: وإن كادوا ليستفزونك من الأرض ليخرجوك منها وإذا لا يلبثون خلافك إلا, باللغة الهوسا

﴿وإن كادوا ليستفزونك من الأرض ليخرجوك منها وإذا لا يلبثون خلافك إلا﴾ [الإسرَاء: 76]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma lalle ne, sun* yi kusa, haƙiƙa, su tayar da hankalinka daga ƙasar, domin su fitar da kai daga gare ta. Kuma a lokacin, ba za su zauna ba a kan saɓaninka face kaɗan
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma lalle ne, sun yi kusa, haƙiƙa, su tayar da hankalinka daga ƙasar, domin su fitar da kai daga gare ta. Kuma a lokacin, ba za su zauna ba a kan saɓaninka face kaɗan
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma lalle ne, sun yi kusa, haƙĩƙa, su tãyar da hankalinka daga ƙasar, dõmin su fitar da kai daga gare ta. Kuma a lõkacin, bã zã su zauna ba a kan sãɓãninka fãce kaɗan
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek