Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 74 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿وَلَوۡلَآ أَن ثَبَّتۡنَٰكَ لَقَدۡ كِدتَّ تَرۡكَنُ إِلَيۡهِمۡ شَيۡـٔٗا قَلِيلًا ﴾
[الإسرَاء: 74]
﴿ولولا أن ثبتناك لقد كدت تركن إليهم شيئا قليلا﴾ [الإسرَاء: 74]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ba domin* Mun tabbatar da kai ba, lalle ne, haƙiƙa, da ka yi kusa ka karkata zuwa gare su ta wani abu kaɗan |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba domin Mun tabbatar da kai ba, lalle ne, haƙiƙa, da ka yi kusa ka karkata zuwa gare su ta wani abu kaɗan |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma bã dõmin Mun tabbatar da kai ba, lalle ne, haƙĩƙa, dã kã yi kusa ka karkata zuwa gare su ta wani abu kaɗan |