Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 78 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿أَقِمِ ٱلصَّلَوٰةَ لِدُلُوكِ ٱلشَّمۡسِ إِلَىٰ غَسَقِ ٱلَّيۡلِ وَقُرۡءَانَ ٱلۡفَجۡرِۖ إِنَّ قُرۡءَانَ ٱلۡفَجۡرِ كَانَ مَشۡهُودٗا ﴾
[الإسرَاء: 78]
﴿أقم الصلاة لدلوك الشمس إلى غسق الليل وقرآن الفجر إن قرآن الفجر﴾ [الإسرَاء: 78]
Abubakar Mahmood Jummi Ka tsayar da salla* a karkatar rana zuwa ga duhun dare da lokacin fitar alfijir** lalle ne karatun fitar alfijir ya kasance wanda ake halarta |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka tsayar da salla a karkatar rana zuwa ga duhun dare da lokacin fitar alfijir lalle ne karatun fitar alfijir ya kasance wanda ake halarta |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka tsayar da salla a karkatar rãnã zuwa ga duhun dare da lõkacin fitar alfijir lalle ne karãtun fitar alfijir ya kasance wanda ake halarta |