Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 79 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿وَمِنَ ٱلَّيۡلِ فَتَهَجَّدۡ بِهِۦ نَافِلَةٗ لَّكَ عَسَىٰٓ أَن يَبۡعَثَكَ رَبُّكَ مَقَامٗا مَّحۡمُودٗا ﴾
[الإسرَاء: 79]
﴿ومن الليل فتهجد به نافلة لك عسى أن يبعثك ربك مقاما محمودا﴾ [الإسرَاء: 79]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma da dare, sai ka yi hira* da shi (Alƙur'ani) akan ƙari gare ka. Akwai tsammanin Ubangijin ka Ya tayar da kai a wani matsayi godadde |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da dare, sai ka yi hira da shi (Alƙur'ani) akan ƙari gare ka. Akwai tsammanin Ubangijinka Ya tayar da kai a wani matsayi godadde |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da dare, sai ka yi hĩra da shi (Alƙur'ãni) akan ƙãri gare ka. Akwai tsammãnin Ubangijinka Ya tãyar da kai a wani matsayi gõdadde |