Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 86 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿وَلَئِن شِئۡنَا لَنَذۡهَبَنَّ بِٱلَّذِيٓ أَوۡحَيۡنَآ إِلَيۡكَ ثُمَّ لَا تَجِدُ لَكَ بِهِۦ عَلَيۡنَا وَكِيلًا ﴾
[الإسرَاء: 86]
﴿ولئن شئنا لنذهبن بالذي أوحينا إليك ثم لا تجد لك به علينا﴾ [الإسرَاء: 86]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ne idan Mun so, haƙiƙa, Muna tafiya da abinda Muka yi wahayi zuwa gare ka. Sa'an nan kuma ba za ka sami wani wakili ba dominka game da shi a kanMu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne idan Mun so, haƙiƙa, Muna tafiya da abinda Muka yi wahayi zuwa gare ka. Sa'an nan kuma ba za ka sami wani wakili ba dominka game da shi a kanMu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne idan Mun so, haƙĩƙa, Munã tafiya da abinda Muka yi wahayi zuwa gare ka. Sa'an nan kuma bã za ka sãmi wani wakĩli ba dõminka game da shi a kanMu |