Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 87 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿إِلَّا رَحۡمَةٗ مِّن رَّبِّكَۚ إِنَّ فَضۡلَهُۥ كَانَ عَلَيۡكَ كَبِيرٗا ﴾
[الإسرَاء: 87]
﴿إلا رحمة من ربك إن فضله كان عليك كبيرا﴾ [الإسرَاء: 87]
Abubakar Mahmood Jummi Face da rahama daga Ubangijinka. Lalle ne falalarSa ta kasance mai girma a kanka |
Abubakar Mahmoud Gumi Face da rahama daga Ubangijinka. Lalle ne falalarSa ta kasance mai girma a kanka |
Abubakar Mahmoud Gumi Fãce da rahama daga Ubangijinka. Lalle ne falalarSa ta kasance mai girma a kanka |