Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 91 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿أَوۡ تَكُونَ لَكَ جَنَّةٞ مِّن نَّخِيلٖ وَعِنَبٖ فَتُفَجِّرَ ٱلۡأَنۡهَٰرَ خِلَٰلَهَا تَفۡجِيرًا ﴾
[الإسرَاء: 91]
﴿أو تكون لك جنة من نخيل وعنب فتفجر الأنهار خلالها تفجيرا﴾ [الإسرَاء: 91]
Abubakar Mahmood Jummi Ko kuma wata gona daga dabinai da inabi ta kasance a gare ka. Sa'an nan ka ɓuɓɓugar da ƙoramu a tsakaninta ɓuɓɓugarwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ko kuma wata gona daga dabinai da inabi ta kasance a gare ka. Sa'an nan ka ɓuɓɓugar da ƙoramu a tsakaninta ɓuɓɓugarwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kõ kuma wata gõna daga dabĩnai da inabi ta kasance a gare ka. Sa'an nan ka ɓuɓɓugar da ƙõramu a tsakãninta ɓuɓɓugarwa |