×

Kuma bãbu abin da ya hana mutãne su yi ĩmãni, a lõkacin 17:94 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Isra’ ⮕ (17:94) ayat 94 in Hausa

17:94 Surah Al-Isra’ ayat 94 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 94 - الإسرَاء - Page - Juz 15

﴿وَمَا مَنَعَ ٱلنَّاسَ أَن يُؤۡمِنُوٓاْ إِذۡ جَآءَهُمُ ٱلۡهُدَىٰٓ إِلَّآ أَن قَالُوٓاْ أَبَعَثَ ٱللَّهُ بَشَرٗا رَّسُولٗا ﴾
[الإسرَاء: 94]

Kuma bãbu abin da ya hana mutãne su yi ĩmãni, a lõkacin da shiriya ta jẽ musu, fãce sunce, "Shin, Allah zai aiko mutum ya zamo yana Manzo

❮ Previous Next ❯

ترجمة: وما منع الناس أن يؤمنوا إذ جاءهم الهدى إلا أن قالوا أبعث, باللغة الهوسا

﴿وما منع الناس أن يؤمنوا إذ جاءهم الهدى إلا أن قالوا أبعث﴾ [الإسرَاء: 94]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma babu abin da ya hana mutane su yi imani, a lokacin da shiriya ta je musu, face sunce, "Shin, Allah zai aiko mutum ya zamo yana Manzo
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma babu abin da ya hana mutane su yi imani, a lokacin da shiriya ta je musu, face sunce, "Shin, Allah zai aiko mutum ya zamo yana Manzo
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma bãbu abin da ya hana mutãne su yi ĩmãni, a lõkacin da shiriya ta jẽ musu, fãce sunce, "Shin, Allah zai aiko mutum ya zamo yana Manzo
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek