Quran with Hausa translation - Surah Al-Kahf ayat 14 - الكَهف - Page - Juz 15
﴿وَرَبَطۡنَا عَلَىٰ قُلُوبِهِمۡ إِذۡ قَامُواْ فَقَالُواْ رَبُّنَا رَبُّ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِ لَن نَّدۡعُوَاْ مِن دُونِهِۦٓ إِلَٰهٗاۖ لَّقَدۡ قُلۡنَآ إِذٗا شَطَطًا ﴾
[الكَهف: 14]
﴿وربطنا على قلوبهم إذ قاموا فقالوا ربنا رب السموات والأرض لن ندعوا﴾ [الكَهف: 14]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Muka ɗaure a kan zukatansu, a lokacin da suka tsayu, sa'an nan suka ce: "Ubangijinmu Shi ne Ubangijin sammai daƙasa. Ba za mu kirayi wanin Sa abin bautawa ba. (Idan mun yi haka) lalle ne, haƙiƙa, mun faɗi abin da ya ƙetare haddi a sa'an nan |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muka ɗaure a kan zukatansu, a lokacin da suka tsayu, sa'an nan suka ce: "Ubangijinmu Shi ne Ubangijin sammai daƙasa. Ba za mu kirayi waninSa abin bautawa ba. (Idan mun yi haka) lalle ne, haƙiƙa, mun faɗi abin da ya ƙetare haddi a sa'an nan |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muka ɗaure a kan zukãtansu, a lõkacin da suka tsayu, sa'an nan suka ce: "Ubangijinmu Shĩ ne Ubangijin sammai daƙasa. Bã zã mu kirãyi waninSa abin bautawa ba. (Idan mun yi haka) lalle ne, haƙĩƙa, mun faɗi abin da ya ƙẽtare haddi a sa'an nan |