Quran with Hausa translation - Surah Al-Kahf ayat 26 - الكَهف - Page - Juz 15
﴿قُلِ ٱللَّهُ أَعۡلَمُ بِمَا لَبِثُواْۖ لَهُۥ غَيۡبُ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِۖ أَبۡصِرۡ بِهِۦ وَأَسۡمِعۡۚ مَا لَهُم مِّن دُونِهِۦ مِن وَلِيّٖ وَلَا يُشۡرِكُ فِي حُكۡمِهِۦٓ أَحَدٗا ﴾
[الكَهف: 26]
﴿قل الله أعلم بما لبثوا له غيب السموات والأرض أبصر به وأسمع﴾ [الكَهف: 26]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Allah ne Mafi sani ga abin da suka zauna. Shi ne da (sanin) gaibin sammai da ƙasa. Mune ne ya yi ganin Sa da jin Sa! Ba su da wani majiɓinci baicin Sa kuma ba Ya tarayya da kowa a cikin hukuncinsa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Allah ne Mafi sani ga abin da suka zauna. Shi ne da (sanin) gaibin sammai da ƙasa. Mune ne ya yi ganinSa da jinSa! Ba su da wani majiɓinci baicinSa kuma ba Ya tarayya da kowa a cikin hukuncinsa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Allah ne Mafi sani ga abin da suka zauna. Shĩ ne da (sanin) gaibin sammai da ƙasa. Mũne ne ya yi ganinSa da jinSa! Bã su da wani majiɓinci baicinSa kuma bã Ya tãrayya da kõwa a cikin hukuncinsa |