Quran with Hausa translation - Surah Al-Kahf ayat 25 - الكَهف - Page - Juz 15
﴿وَلَبِثُواْ فِي كَهۡفِهِمۡ ثَلَٰثَ مِاْئَةٖ سِنِينَ وَٱزۡدَادُواْ تِسۡعٗا ﴾
[الكَهف: 25]
﴿ولبثوا في كهفهم ثلاث مائة سنين وازدادوا تسعا﴾ [الكَهف: 25]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma suka zauna a cikin kogonsu shekaru ɗari uku kuma suka daɗa tara |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka zauna a cikin kogonsu shekaru ɗari uku kuma suka daɗa tara |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka zauna a cikin kõgonsu shẽkaru ɗarĩ uku kuma suka daɗa tara |