Quran with Hausa translation - Surah Al-Kahf ayat 28 - الكَهف - Page - Juz 15
﴿وَٱصۡبِرۡ نَفۡسَكَ مَعَ ٱلَّذِينَ يَدۡعُونَ رَبَّهُم بِٱلۡغَدَوٰةِ وَٱلۡعَشِيِّ يُرِيدُونَ وَجۡهَهُۥۖ وَلَا تَعۡدُ عَيۡنَاكَ عَنۡهُمۡ تُرِيدُ زِينَةَ ٱلۡحَيَوٰةِ ٱلدُّنۡيَاۖ وَلَا تُطِعۡ مَنۡ أَغۡفَلۡنَا قَلۡبَهُۥ عَن ذِكۡرِنَا وَٱتَّبَعَ هَوَىٰهُ وَكَانَ أَمۡرُهُۥ فُرُطٗا ﴾
[الكَهف: 28]
﴿واصبر نفسك مع الذين يدعون ربهم بالغداة والعشي يريدون وجهه ولا تعد﴾ [الكَهف: 28]
Abubakar Mahmood Jummi Ka haƙurtar da ranka tare da waɗanda ke kiran Ubangijinsu, safe da maraice, suna nufin yardar Sa. Kuma kada idanunka su juya daga barinsu, kana nufin ƙawar rayuwar duniya.* Kuma kada ka biwanda Muka shagaltar da zuciyarsa daga hukuncin Mu, kuma ya bi son zuciyarsa, alhali kuwa al'amarinsa ya kasance yin ɓarna |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka haƙurtar da ranka tare da waɗanda ke kiran Ubangijinsu, safe da maraice, suna nufin yardarSa. Kuma kada idanunka su juya daga barinsu, kana nufin ƙawar rayuwar duniya. Kuma kada ka biwanda Muka shagaltar da zuciyarsa daga hukuncinMu, kuma ya bi son zuciyarsa, alhali kuwa al'amarinsa ya kasance yin ɓarna |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka haƙurtar da ranka tãre da waɗanda ke kiran Ubangijinsu, sãfe da maraice, sunã nufin yardarSa. Kuma kada idãnunka su jũya daga barinsu, kanã nufin ƙawar rãyuwar dũniya. Kuma kada ka biwanda Muka shagaltar da zũciyarsa daga hukuncinMu, kuma ya bi son zuciyarsa, alhãli kuwa al'amarinsa ya kasance yin ɓarna |