Quran with Hausa translation - Surah Al-Kahf ayat 38 - الكَهف - Page - Juz 15
﴿لَّٰكِنَّا۠ هُوَ ٱللَّهُ رَبِّي وَلَآ أُشۡرِكُ بِرَبِّيٓ أَحَدٗا ﴾
[الكَهف: 38]
﴿لكنا هو الله ربي ولا أشرك بربي أحدا﴾ [الكَهف: 38]
Abubakar Mahmood Jummi Amma ni, shi ne Allah Ubangijina, kuma ba zan tara kowa da Ubangijina ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Amma ni, shi ne Allah Ubangijina, kuma ba zan tara kowa da Ubangijina ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Amma ni, shĩ ne Allah Ubangijina, kuma bã zan tãra kõwa da Ubangijina ba |