Quran with Hausa translation - Surah Al-Kahf ayat 39 - الكَهف - Page - Juz 15
﴿وَلَوۡلَآ إِذۡ دَخَلۡتَ جَنَّتَكَ قُلۡتَ مَا شَآءَ ٱللَّهُ لَا قُوَّةَ إِلَّا بِٱللَّهِۚ إِن تَرَنِ أَنَا۠ أَقَلَّ مِنكَ مَالٗا وَوَلَدٗا ﴾
[الكَهف: 39]
﴿ولولا إذ دخلت جنتك قلت ما شاء الله لا قوة إلا بالله﴾ [الكَهف: 39]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma don me, a lokacin da ka shiga gonarka, ka, ce, 'Abin da Allah ya so (shi ke tabbata) babu wani ƙarfi face game da Allah.' Idan ka gan ni, ni ne mafi ƙaranci daga gare ka a wajen dukiya da ɗiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma don me, a lokacin da ka shiga gonarka, ka, ce, 'Abin da Allah ya so (shi ke tabbata) babu wani ƙarfi face game da Allah.' Idan ka gan ni, ni ne mafi ƙaranci daga gare ka a wajen dukiya da ɗiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma don me, a lõkacin da ka shiga gõnarka, ka, ce, 'Abin da Allah ya so (shi ke tabbata) bãbu wani ƙarfi fãce game da Allah.' Idan ka gan ni, ni ne mafi ƙaranci daga gare ka a wajen dũkiya da ɗiya |