Quran with Hausa translation - Surah Al-Kahf ayat 41 - الكَهف - Page - Juz 15
﴿أَوۡ يُصۡبِحَ مَآؤُهَا غَوۡرٗا فَلَن تَسۡتَطِيعَ لَهُۥ طَلَبٗا ﴾
[الكَهف: 41]
﴿أو يصبح ماؤها غورا فلن تستطيع له طلبا﴾ [الكَهف: 41]
Abubakar Mahmood Jummi Ko kuma ruwanta ya wayi gari faƙaƙƙe, saboda haka, ba za ka iya nemo shi ba dominta |
Abubakar Mahmoud Gumi Ko kuma ruwanta ya wayi gari faƙaƙƙe, saboda haka, ba za ka iya nemo shi ba dominta |
Abubakar Mahmoud Gumi Kõ kuma ruwanta ya wãyi gari faƙaƙƙe, sabõda haka, bã zã ka iya nẽmo shi ba dõminta |