Quran with Hausa translation - Surah Al-Kahf ayat 40 - الكَهف - Page - Juz 15
﴿فَعَسَىٰ رَبِّيٓ أَن يُؤۡتِيَنِ خَيۡرٗا مِّن جَنَّتِكَ وَيُرۡسِلَ عَلَيۡهَا حُسۡبَانٗا مِّنَ ٱلسَّمَآءِ فَتُصۡبِحَ صَعِيدٗا زَلَقًا ﴾
[الكَهف: 40]
﴿فعسى ربي أن يؤتين خيرا من جنتك ويرسل عليها حسبانا من السماء﴾ [الكَهف: 40]
Abubakar Mahmood Jummi To, akwai fatan Ubangijina Ya ba ni abin da yake mafi alheri daga gonarka, kuma ya aika azaba a kanta (ita gonarka) daga sama, sai ta wayi gari turɓaya mai santsi |
Abubakar Mahmoud Gumi To, akwai fatan Ubangijina Ya ba ni abin da yake mafi alheri daga gonarka, kuma ya aika azaba a kanta (ita gonarka) daga sama, sai ta wayi gari turɓaya mai santsi |
Abubakar Mahmoud Gumi To, akwai fãtan Ubangijĩna Ya ba ni abin da yake mafi alhẽri daga gõnarka, kuma ya aika azãba a kanta (ita gõnarka) daga sama, sai ta wãyi gari turɓãya mai santsi |