Quran with Hausa translation - Surah Al-Kahf ayat 44 - الكَهف - Page - Juz 15
﴿هُنَالِكَ ٱلۡوَلَٰيَةُ لِلَّهِ ٱلۡحَقِّۚ هُوَ خَيۡرٞ ثَوَابٗا وَخَيۡرٌ عُقۡبٗا ﴾
[الكَهف: 44]
﴿هنالك الولاية لله الحق هو خير ثوابا وخير عقبا﴾ [الكَهف: 44]
Abubakar Mahmood Jummi A can taimako da jiɓinta ga Allah yake. Shi ne kawai Gaskiya, shi ne Mafifici ga lada kuma Mafi fici ga aƙiba |
Abubakar Mahmoud Gumi A can taimako da jiɓinta ga Allah yake. Shi ne kawai Gaskiya, shi ne Mafifici ga lada kumaMafi fici ga aƙiba |
Abubakar Mahmoud Gumi A can taimako da jiɓinta ga Allah yake. Shĩ ne kawai Gaskiya, shĩ ne Mafĩfĩci ga lãda kumaMafĩ fĩci ga ãƙiba |