Quran with Hausa translation - Surah Al-Kahf ayat 43 - الكَهف - Page - Juz 15
﴿وَلَمۡ تَكُن لَّهُۥ فِئَةٞ يَنصُرُونَهُۥ مِن دُونِ ٱللَّهِ وَمَا كَانَ مُنتَصِرًا ﴾
[الكَهف: 43]
﴿ولم تكن له فئة ينصرونه من دون الله وما كان منتصرا﴾ [الكَهف: 43]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma wata jama'a ba ta kasance a gare shi ba, waɗanda ke taimakon sa, baicin Allah, kuma bai kasance mai taimakon kansa ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wata jama'a ba ta kasance a gare shi ba, waɗanda ke taimakon sa, baicin Allah, kuma bai kasance mai taimakon kansa ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wata jama'a ba ta kasance a gare shi ba, waɗanda ke taimakon sa, baicin Allah, kuma bai kasance mai taimakon kansa ba |