×

(Yãron) ya ce: "Kã gani! A lõkacin da muka tattara zuwa ga 18:63 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Kahf ⮕ (18:63) ayat 63 in Hausa

18:63 Surah Al-Kahf ayat 63 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Kahf ayat 63 - الكَهف - Page - Juz 15

﴿قَالَ أَرَءَيۡتَ إِذۡ أَوَيۡنَآ إِلَى ٱلصَّخۡرَةِ فَإِنِّي نَسِيتُ ٱلۡحُوتَ وَمَآ أَنسَىٰنِيهُ إِلَّا ٱلشَّيۡطَٰنُ أَنۡ أَذۡكُرَهُۥۚ وَٱتَّخَذَ سَبِيلَهُۥ فِي ٱلۡبَحۡرِ عَجَبٗا ﴾
[الكَهف: 63]

(Yãron) ya ce: "Kã gani! A lõkacin da muka tattara zuwa ga falalen nan to, lalle nĩ, na manta kĩfin, kuma bãbu abin da yamantar da nĩ shi, fãce Shaiɗan, dõmin kada in tuna shi, sai ya kama tafarkinsa a cikin tẽku, da mãmãki

❮ Previous Next ❯

ترجمة: قال أرأيت إذ أوينا إلى الصخرة فإني نسيت الحوت وما أنسانيه إلا, باللغة الهوسا

﴿قال أرأيت إذ أوينا إلى الصخرة فإني نسيت الحوت وما أنسانيه إلا﴾ [الكَهف: 63]

Abubakar Mahmood Jummi
(Yaron) ya ce: "Ka gani! A lokacin da muka tattara zuwa ga falalen nan to, lalle ni, na manta kifin, kuma babu abin da yamantar da ni shi, face Shaiɗan, domin kada in tuna shi, sai ya kama tafarkinsa a cikin teku, da mamaki
Abubakar Mahmoud Gumi
(Yaron) ya ce: "Ka gani! A lokacin da muka tattara zuwa ga falalen nan to, lalle ni, na manta kifin, kuma babu abin da yamantar da ni shi, face Shaiɗan, domin kada in tuna shi, sai ya kama tafarkinsa a cikin teku, da mamaki
Abubakar Mahmoud Gumi
(Yãron) ya ce: "Kã gani! A lõkacin da muka tattara zuwa ga falalen nan to, lalle nĩ, na manta kĩfin, kuma bãbu abin da yamantar da nĩ shi, fãce Shaiɗan, dõmin kada in tuna shi, sai ya kama tafarkinsa a cikin tẽku, da mãmãki
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek