Quran with Hausa translation - Surah Al-Kahf ayat 7 - الكَهف - Page - Juz 15
﴿إِنَّا جَعَلۡنَا مَا عَلَى ٱلۡأَرۡضِ زِينَةٗ لَّهَا لِنَبۡلُوَهُمۡ أَيُّهُمۡ أَحۡسَنُ عَمَلٗا ﴾
[الكَهف: 7]
﴿إنا جعلنا ما على الأرض زينة لها لنبلوهم أيهم أحسن عملا﴾ [الكَهف: 7]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne Mu, Mun sanya abin da ke kan ƙasa wata ƙawa* ce gare ta, domin Mu jarraba su; wanne daga cikinsu zai zama mafi kyau ga aiki |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne Mu, Mun sanya abin da ke kan ƙasa wata ƙawa ce gare ta, domin Mu jarraba su; wanne daga cikinsu zai zama mafi kyau ga aiki |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne Mũ, Mun sanya abin da ke kan ƙasa wata ƙawa ce gare ta, dõmin Mu jarraba su; wanne daga cikinsu zai zama mafi kyau ga aiki |