Quran with Hausa translation - Surah Al-Kahf ayat 8 - الكَهف - Page - Juz 15
﴿وَإِنَّا لَجَٰعِلُونَ مَا عَلَيۡهَا صَعِيدٗا جُرُزًا ﴾
[الكَهف: 8]
﴿وإنا لجاعلون ما عليها صعيدا جرزا﴾ [الكَهف: 8]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle Mu, Masu sanya abin da ke a kanta (ya zama) turɓaya ƙeƙasasshiya ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle Mu, Masu sanya abin da ke a kanta (ya zama) turɓaya ƙeƙasasshiya ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle Mũ, Mãsu sanya abin da ke a kanta (ya zama) turɓãya ƙeƙasasshiya ne |