Quran with Hausa translation - Surah Al-Kahf ayat 74 - الكَهف - Page - Juz 15
﴿فَٱنطَلَقَا حَتَّىٰٓ إِذَا لَقِيَا غُلَٰمٗا فَقَتَلَهُۥ قَالَ أَقَتَلۡتَ نَفۡسٗا زَكِيَّةَۢ بِغَيۡرِ نَفۡسٖ لَّقَدۡ جِئۡتَ شَيۡـٔٗا نُّكۡرٗا ﴾
[الكَهف: 74]
﴿فانطلقا حتى إذا لقيا غلاما فقتله قال أقتلت نفسا زكية بغير نفس﴾ [الكَهف: 74]
Abubakar Mahmood Jummi Sai suka tafi, har suka haɗu da wani yaro, sai ya kashe shi. Ya ce: "Ashe ka kashe rai tsarkakakke, ba da wani rai ba? Lalle ne haƙiƙa ka zo da wani abu na ƙyama |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai suka tafi, har suka haɗu da wani yaro, sai ya kashe shi. Ya ce: "Ashe ka kashe rai tsarkakakke, ba da wani rai ba? Lalle ne haƙiƙa ka zo da wani abu na ƙyama |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai suka tafi, har suka haɗu da wani yãro, sai ya kashe shi. Ya ce: "Ashe kã kashe rai tsarkakakke, bã da wani rai ba? Lalle ne haƙĩƙa ka zo da wani abu na ƙyãma |