Quran with Hausa translation - Surah Al-Kahf ayat 79 - الكَهف - Page - Juz 16
﴿أَمَّا ٱلسَّفِينَةُ فَكَانَتۡ لِمَسَٰكِينَ يَعۡمَلُونَ فِي ٱلۡبَحۡرِ فَأَرَدتُّ أَنۡ أَعِيبَهَا وَكَانَ وَرَآءَهُم مَّلِكٞ يَأۡخُذُ كُلَّ سَفِينَةٍ غَصۡبٗا ﴾
[الكَهف: 79]
﴿أما السفينة فكانت لمساكين يعملون في البحر فأردت أن أعيبها وكان وراءهم﴾ [الكَهف: 79]
Abubakar Mahmood Jummi Amma Jirgin, to, ya zama na waɗansu matalauta ne suna aiki* a cikin teku, sai na yi niyyar in aibanta shi, alhali kuwa wani sarki ya kasance a gaba gare su, yana karɓewar kowane jirgi (lafiyayye) da ƙwace |
Abubakar Mahmoud Gumi Amma Jirgin, to, ya zama na waɗansu matalauta ne suna aiki a cikin teku, sai na yi niyyar in aibanta shi, alhali kuwa wani sarki ya kasance a gaba gare su, yana karɓewar kowane jirgi (lafiyayye) da ƙwace |
Abubakar Mahmoud Gumi Amma Jirgin, to, ya zama na waɗansu matalauta ne sunã aiki a cikin tẽku, sai na yi niyyar in aibanta shi, alhãli kuwa wani sarki ya kasance a gaba gare su, yanã karɓẽwar kõwane jirgi (lãfiyayye) da ƙwãce |