Quran with Hausa translation - Surah Al-Kahf ayat 82 - الكَهف - Page - Juz 16
﴿وَأَمَّا ٱلۡجِدَارُ فَكَانَ لِغُلَٰمَيۡنِ يَتِيمَيۡنِ فِي ٱلۡمَدِينَةِ وَكَانَ تَحۡتَهُۥ كَنزٞ لَّهُمَا وَكَانَ أَبُوهُمَا صَٰلِحٗا فَأَرَادَ رَبُّكَ أَن يَبۡلُغَآ أَشُدَّهُمَا وَيَسۡتَخۡرِجَا كَنزَهُمَا رَحۡمَةٗ مِّن رَّبِّكَۚ وَمَا فَعَلۡتُهُۥ عَنۡ أَمۡرِيۚ ذَٰلِكَ تَأۡوِيلُ مَا لَمۡ تَسۡطِع عَّلَيۡهِ صَبۡرٗا ﴾
[الكَهف: 82]
﴿وأما الجدار فكان لغلامين يتيمين في المدينة وكان تحته كنـز لهما وكان﴾ [الكَهف: 82]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma amma bangon, to, ya kasance na waɗansu yara biyu ne, marayu a cikin birnin, kuma akwai wata taska tasu a ƙarƙashinsa, kuma ubansu ya kasance sahihin mutum* ne, domin haka Ubangijinka Ya yi nufin su isa iyakar ƙarfinsu, kuma su, su fitar da taskarsu, saboda rahama ne daga Ubangijinka. Kuma ban yi shi ba daga umurnina. Wancan shi ne fassarar abin da ba ka iya yin haƙuri ba a kansa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma amma bangon, to, ya kasance na waɗansu yara biyu ne, marayu a cikin birnin, kuma akwai wata taska tasu a ƙarƙashinsa, kuma ubansu ya kasance sahihin mutum ne, domin haka Ubangijinka Ya yi nufin su isa iyakar ƙarfinsu, kuma su, su fitar da taskarsu, saboda rahama ne daga Ubangijinka. Kuma ban yi shi ba daga umurnina. Wancan shi ne fassarar abin da ba ka iya yin haƙuri ba a kansa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma amma bangon, to, yã kasance na waɗansu yãra biyu ne, marãyu a cikin birnin, kuma akwai wata taska tãsu a ƙarƙashinsa, kuma ubansu ya kasance sahĩhin mutum ne, dõmin haka Ubangijinka Ya yi nufin su isa iyãkar ƙarfinsu, kuma sũ, su fitar da taskarsu, sabõda rahama ne daga Ubangijinka. Kuma ban yi shi ba daga umurnĩna. Wancan shĩ ne fassarar abin da ba ka iya yin haƙuri ba a kansa |