Quran with Hausa translation - Surah Al-Kahf ayat 83 - الكَهف - Page - Juz 16
﴿وَيَسۡـَٔلُونَكَ عَن ذِي ٱلۡقَرۡنَيۡنِۖ قُلۡ سَأَتۡلُواْ عَلَيۡكُم مِّنۡهُ ذِكۡرًا ﴾
[الكَهف: 83]
﴿ويسألونك عن ذي القرنين قل سأتلو عليكم منه ذكرا﴾ [الكَهف: 83]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma suna tambayar ka daga zulƙarnaini*, ka ce: "Zan karanta muku ambato daga gare shi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suna tambayar ka daga zulƙarnaini, ka ce: "Zan karanta muku ambato daga gare shi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suna tambayar ka daga zulƙarnaini, ka ce: "Zan karanta muku ambato daga gare shi |