Quran with Hausa translation - Surah Al-Kahf ayat 84 - الكَهف - Page - Juz 16
﴿إِنَّا مَكَّنَّا لَهُۥ فِي ٱلۡأَرۡضِ وَءَاتَيۡنَٰهُ مِن كُلِّ شَيۡءٖ سَبَبٗا ﴾
[الكَهف: 84]
﴿إنا مكنا له في الأرض وآتيناه من كل شيء سببا﴾ [الكَهف: 84]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne Mu Mun ba shi mulki a cikin ƙasa kuma Muka ba shi daga kowane abu, hanya (zuwa ga muradinsa) |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne Mu Mun ba shi mulki a cikin ƙasa kuma Muka ba shi daga kowane abu, hanya (zuwa ga muradinsa) |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne Mũ Mun bã shi mulki a cikin ƙasa kuma Muka bã shi daga kõwane abu, hanya (zuwa ga murãdinsa) |