Quran with Hausa translation - Surah Al-Kahf ayat 88 - الكَهف - Page - Juz 16
﴿وَأَمَّا مَنۡ ءَامَنَ وَعَمِلَ صَٰلِحٗا فَلَهُۥ جَزَآءً ٱلۡحُسۡنَىٰۖ وَسَنَقُولُ لَهُۥ مِنۡ أَمۡرِنَا يُسۡرٗا ﴾
[الكَهف: 88]
﴿وأما من آمن وعمل صالحا فله جزاء الحسنى وسنقول له من أمرنا﴾ [الكَهف: 88]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma amma wanda ya yi imani kuma ya aikata aikin ƙwarai to, za mu yi sakamako a gare shi (watau kyauta) mai kyau*, kuma za mu gaya masa sauƙi daga umurninmu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma amma wanda ya yi imani kuma ya aikata aikin ƙwarai to, za mu yi sakamako a gare shi (watau kyauta) mai kyau, kuma za mu gaya masa sauƙi daga umurninmu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma amma wanda ya yi ĩmãni kuma ya aikata aikin ƙwarai to, zã mu yi sakamako a gare shi (watau kyauta) mai kyau, kuma zã mu gaya masa sauƙi daga umurninmu |