Quran with Hausa translation - Surah Al-Kahf ayat 97 - الكَهف - Page - Juz 16
﴿فَمَا ٱسۡطَٰعُوٓاْ أَن يَظۡهَرُوهُ وَمَا ٱسۡتَطَٰعُواْ لَهُۥ نَقۡبٗا ﴾
[الكَهف: 97]
﴿فما اسطاعوا أن يظهروه وما استطاعوا له نقبا﴾ [الكَهف: 97]
Abubakar Mahmood Jummi Domin haka ba za su iya hawansa ba, kuma ba za su iya hujewa gare shi ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Domin haka ba za su iya hawansa ba, kuma ba za su iya hujewa gare shi ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Dõmin haka bã za su iya hawansa ba, kuma bã zã su iya hujẽwa gare shi ba |