Quran with Hausa translation - Surah Al-Kahf ayat 98 - الكَهف - Page - Juz 16
﴿قَالَ هَٰذَا رَحۡمَةٞ مِّن رَّبِّيۖ فَإِذَا جَآءَ وَعۡدُ رَبِّي جَعَلَهُۥ دَكَّآءَۖ وَكَانَ وَعۡدُ رَبِّي حَقّٗا ﴾
[الكَهف: 98]
﴿قال هذا رحمة من ربي فإذا جاء وعد ربي جعله دكاء وكان﴾ [الكَهف: 98]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "Wannan wata rahama ce daga Ubangijina. Sai idan wa'adin* Ubangijina ya zo, ya mayar da shi niƙaƙƙe. Kuma wa'adin Ubangijina ya kasance tabbatacce |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Wannan wata rahama ce daga Ubangijina. Sai idan wa'adin Ubangijina ya zo, ya mayar da shi niƙaƙƙe. Kuma wa'adin Ubangijina ya kasance tabbatacce |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Wannan wata rahama ce daga Ubangijĩna. Sai idan wa'adin Ubangijĩna ya zo, ya mayar da shi niƙaƙƙe. Kuma wa'adin Ubangijĩna ya kasance tabbatacce |