Quran with Hausa translation - Surah Al-Kahf ayat 99 - الكَهف - Page - Juz 16
﴿۞ وَتَرَكۡنَا بَعۡضَهُمۡ يَوۡمَئِذٖ يَمُوجُ فِي بَعۡضٖۖ وَنُفِخَ فِي ٱلصُّورِ فَجَمَعۡنَٰهُمۡ جَمۡعٗا ﴾
[الكَهف: 99]
﴿وتركنا بعضهم يومئذ يموج في بعض ونفخ في الصور فجمعناهم جمعا﴾ [الكَهف: 99]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Muka bar sashensu a ranar nan, yana garwaya a cikin sashe, kuma aka busa a cikin ƙaho sai muka tara su, tarawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muka bar sashensu a ranar nan, yana garwaya a cikin sashe, kuma aka busa a cikin ƙaho sai muka tara su, tarawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muka bar sãshensu a rãnar nan, yanã garwaya a cikin sãshe, kuma aka bũsa a cikin ƙaho sai muka tãra su, tãrãwa |