Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 10 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿قَالَ رَبِّ ٱجۡعَل لِّيٓ ءَايَةٗۖ قَالَ ءَايَتُكَ أَلَّا تُكَلِّمَ ٱلنَّاسَ ثَلَٰثَ لَيَالٖ سَوِيّٗا ﴾
[مَريَم: 10]
﴿قال رب اجعل لي آية قال آيتك ألا تكلم الناس ثلاث ليال﴾ [مَريَم: 10]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "Ya Ubangijina! Ka sanya mini alama." Ya ce: "Alamarka ita ce ka kasa yi wa mutane magana a daruruwa uku daidai |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Ya Ubangijina! Ka sanya mini alama." Ya ce: "Alamarka ita ce ka kasa yi wa mutane magana a daruruwa uku daidai |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Yã Ubangijina! Ka sanya mini alãma." Ya ce: "Alamarka ita ce ka kãsa yi wa mutãne magana a darũruwa uku daidai |