Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 9 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿قَالَ كَذَٰلِكَ قَالَ رَبُّكَ هُوَ عَلَيَّ هَيِّنٞ وَقَدۡ خَلَقۡتُكَ مِن قَبۡلُ وَلَمۡ تَكُ شَيۡـٔٗا ﴾
[مَريَم: 9]
﴿قال كذلك قال ربك هو علي هين وقد خلقتك من قبل ولم﴾ [مَريَم: 9]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "Kamar wancan Ubangijinka Ya ce. Shi, a gare Ni mai sauƙi ne, kuma haƙiƙa Na halitta ka a gabanin haka, alhali ba ka kasance kome ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Kamar wancan Ubangijinka Ya ce. Shi, a gare Ni mai sauƙi ne, kuma haƙiƙa Na halitta ka a gabanin haka, alhali ba ka kasance kome ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Kamar wancan Ubangijinka Ya ce. Shĩ, a gare Ni mai sauƙi ne, kuma haƙĩƙa Na halitta ka a gabãnin haka, alhãli ba ka kasance kõme ba |