Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 11 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿فَخَرَجَ عَلَىٰ قَوۡمِهِۦ مِنَ ٱلۡمِحۡرَابِ فَأَوۡحَىٰٓ إِلَيۡهِمۡ أَن سَبِّحُواْ بُكۡرَةٗ وَعَشِيّٗا ﴾
[مَريَم: 11]
﴿فخرج على قومه من المحراب فأوحى إليهم أن سبحوا بكرة وعشيا﴾ [مَريَم: 11]
Abubakar Mahmood Jummi Sai ya fita ga mutanensa daga masallaci, sa'an nan ya yi ishara zuwa gare su da cewa, "Ku yi tasbihi safe da yamma |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai ya fita a kan mutanensa daga masallaci, sa'an nan ya yi ishara zuwa gare su da cewa, "Ku yi tasbihi safe da yamma |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai ya fita a kan mutãnensa daga masallãci, sa'an nan ya yi ishãra zuwa gare su da cẽwa, "Ku yi tasbĩhi sãfe da yamma |