Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 21 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿قَالَ كَذَٰلِكِ قَالَ رَبُّكِ هُوَ عَلَيَّ هَيِّنٞۖ وَلِنَجۡعَلَهُۥٓ ءَايَةٗ لِّلنَّاسِ وَرَحۡمَةٗ مِّنَّاۚ وَكَانَ أَمۡرٗا مَّقۡضِيّٗا ﴾
[مَريَم: 21]
﴿قال كذلك قال ربك هو علي هين ولنجعله آية للناس ورحمة منا﴾ [مَريَم: 21]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "Kamar wancan Ubangijinki Ya ce. Shi, a gare Ni mai sauƙi* ne. Kuma domin Mu sanya shi wata alama ga mutane, kuma wata rahama ce daga gare Mu.' Kuma abin ya kasance wani al'amari hukuntacce |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Kamar wancan Ubangijinki Ya ce. Shi, a gare Ni mai sauƙi ne. Kuma domin Mu sanya shi wata alama ga mutane, kuma wata rahama ce daga gare Mu.' Kuma abin ya kasance wani al'amari hukuntacce |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Kamar wancan Ubangijinki Ya ce. Shĩ, a gare Ni mai sauƙi ne. Kuma dõmin Mu sanya shi wata alãma ga mutãne, kuma wata rahama ce daga gare Mu.' Kuma abin yã kasance wani al'amari hukuntacce |