Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 20 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿قَالَتۡ أَنَّىٰ يَكُونُ لِي غُلَٰمٞ وَلَمۡ يَمۡسَسۡنِي بَشَرٞ وَلَمۡ أَكُ بَغِيّٗا ﴾
[مَريَم: 20]
﴿قالت أنى يكون لي غلام ولم يمسسني بشر ولم أك بغيا﴾ [مَريَم: 20]
Abubakar Mahmood Jummi Ta ce: "A ina yaro zai kasance a gare ni alhali kuwa wani mutum bai shafe ni ba, kuma ban kasance karuwa ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Ta ce: "A ina yaro zai kasance a gare ni alhali kuwa wani mutum bai shafe ni ba, kuma ban kasance karuwa ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Ta ce: "A inã yãro zai kasance a gare ni alhãli kuwa wani mutum bai shãfe ni ba, kuma ban kasance kãruwa ba |