Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 35 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿مَا كَانَ لِلَّهِ أَن يَتَّخِذَ مِن وَلَدٖۖ سُبۡحَٰنَهُۥٓۚ إِذَا قَضَىٰٓ أَمۡرٗا فَإِنَّمَا يَقُولُ لَهُۥ كُن فَيَكُونُ ﴾
[مَريَم: 35]
﴿ما كان لله أن يتخذ من ولد سبحانه إذا قضى أمرا فإنما﴾ [مَريَم: 35]
Abubakar Mahmood Jummi Ba ya kasancewa ga Allah Ya riƙi wani ɗa*. Tsarki ya tabbata a gare shi! Idan Ya hukunta wani al'amari sai kawai Ya ce masa, "Kasance." Sai ya dinga kasan cewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ba ya kasancewa ga Allah Ya riƙi wani ɗa. Tsarki ya tabbata a gare shi! Idan Ya hukunta wani al'amari sai kawai Ya ce masa, "Kasance." Sai ya dinga kasan cewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Bã ya kasancẽwa ga Allah Ya riƙi wani ɗã. Tsarki ya tabbata a gare shi! Idan Yã hukunta wani al'amari sai kawai Ya ce masa, "Kasance." Sai ya dinga kasan cẽwa |