Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 36 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿وَإِنَّ ٱللَّهَ رَبِّي وَرَبُّكُمۡ فَٱعۡبُدُوهُۚ هَٰذَا صِرَٰطٞ مُّسۡتَقِيمٞ ﴾
[مَريَم: 36]
﴿وإن الله ربي وربكم فاعبدوه هذا صراط مستقيم﴾ [مَريَم: 36]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle Allah ne Ubangijina* kuma Ubangijinku, sai ku bauta Masa. Wannan shi ne tafarki madaidaici |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle Allah ne Ubangijina kuma Ubangijinku, sai ku bauta Masa. Wannan shi ne tafarki madaidaici |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle Allah ne Ubangijina kuma Ubangijinku, sai ku bauta Masa. Wannan shi ne tafarki madaidaici |