Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 37 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿فَٱخۡتَلَفَ ٱلۡأَحۡزَابُ مِنۢ بَيۡنِهِمۡۖ فَوَيۡلٞ لِّلَّذِينَ كَفَرُواْ مِن مَّشۡهَدِ يَوۡمٍ عَظِيمٍ ﴾
[مَريَم: 37]
﴿فاختلف الأحزاب من بينهم فويل للذين كفروا من مشهد يوم عظيم﴾ [مَريَم: 37]
Abubakar Mahmood Jummi Sai ƙungiyoyin* suka saɓa wa juna a tsakanins u. To, bone ya tabbata ga waɗanda suka kafirta daga halartar yini mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai ƙungiyoyin suka saɓa wa juna a tsakaninsu. To, bone ya tabbata ga waɗanda suka kafirta daga halartar yini mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai ƙungiyõyin suka sãɓã wa jũna a tsakãninsu. To, bõne ya tabbata ga waɗanda suka kãfirta daga halartar yini mai girma |